BA ANAN TAKE BA!!!
NO:(4)
MU'AWIYA R.A YA AMBACI ALIYYU R.A DAKALMOMI NA BATANCI AGABAN SA'AD?????
……………………………………………………
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻋﻠﻲ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺃﺑﻮ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﻮﺳﻰ ﺑﻦ ﻣﺴﻠﻢ ﻋﻦ اﺑﻦ ﺳﺎﺑﻂ ـ ﻭﻫﻮ ﻋﺒﺪ اﻟﺮﺣﻤﻦ ـ ﻋﻦ ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻭﻗﺎﺹ ﻗﺎﻝ: ﻗﺪﻡ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻓﻲ ﺑﻌﺾ ﺣﺠﺎﺗﻪ ﻓﺪﺧﻞ ﻋﻠﻴﻪ ﺳﻌﺪ ﻓﺬﻛﺮﻭا ﻋﻠﻴﺎ، ﻓﻨﺎﻝ ﻣﻨﻪ ﻓﻐﻀﺐ ﺳﻌﺪ
MU'AWIYA YA DAWO DAGA AIKIN HAJJI SAI SA'AD YA SHIGA GARINSA, SAI SUKA AMBACI ALIYYU, SAI (MU'AWIYA) YA'AMBACESHI DA KALMOMI NABATANCI, SAI SA'AD YAJI HAUSHI(RANSA YABACI SABODA HAKAN).
IBN MAJAH ACIKIN SUNAN 1/45,
………………………………………………………………………
wannan hadisin bai ingantaba saboda illoli
guda biyu:
1:ABDURRAHMAN bn sabid baiji hadisi daga
sa'ad ba, kamar yanda ibn ma'in ya
ambata .
duba: 1/222 ﺟﺎﻣﻊ ﺍﻟﺘﺤﺼﻴﻞ
AN tambayi yahya bn ma'in shin
ABDURRAHMAN yaji hadisi daga gurin sa'ad?
sai yace : a'a.
duba: tahzibuttahzib 6/180,).
ibn hajar yafada cikin isaba 5/228:
ﻟﺎ
ﻳﺼﺢ ﻟﻪ ﺳﻤﺎﻉ ﻣﻦ ﺻﺤﺎﺑﻲ.
(ABDUR RAHMAN) bai ingantaba cewa yaji
ruwaya daga sahabi.
NABIYU:
ABU MU'AWIYA:
IBN HAJAR YAFADA CIKIN TAHZIB 9/121:
ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﺧﺮﺍﺵ: ﻓﻴﻪ ﺍﺿﻂﺮﺍﺏ
A TAKAICE DAI WANNAN RUWAYAR BATA DA
INGANCI.
WANDA KUMA YA INGANTATA TO KUSKURE
YAYI.
ARUBUTUNMU NAGABA ZAMU KAMMALA
MAS'ALAR NAN(DA'AWAR CEWA MU'AWIYA
R.A YA ZAGI ALIYYU R.A) DA KAWO WASU
DALILAI DA WANI CIKIN MALAMAI YA
AMBATA WADANDA SU KADAIMA SUN ISA SU
KARYATA WANNAN DA'AWAR.
ZAMU CIGABA!!!
BA ANAN TAKEBA!!!!!!!
NO:(7).
……………………………………………………………
MU'AWIYA YA BADA UMARNI ADAUKE MINBARIN MANZON ALLAH DAGA MADINA AMAYAR DASHI SHAM.
…………………………………………………………………………
YAZO CIKIN TARIKH NA DABARIY 1/214:
ACIKIN JERIN ABUBUWANDA SUKA FARU ASHEKARATA 50 BAYAN HIJRA...
MHAMMAD BIN UMAR YACE:
فﻲ ﻫﺬﻩ اﻟﺴﻨﺔ ﺃﻣﺮ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﺑﻤﻨﺒﺮ ﺭﺳﻮﻝ اﻟﻠﻪ - ﺻﻠﻰ اﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ - ﺃﻥ ﻳﺤﻤﻞ ﺇﻟﻰ اﻟﺸﺎﻡ، ﻓﺤﺮﻙ ﻓﻜﺴﻔﺖ اﻟﺸﻤﺲ ﺣﺘﻰ ﺭﺋﻴﺖ اﻟﻨﺠﻮﻡ ﺑﺎﺩﻳﺔ ﻳﻮﻣﺌﺬ، ﻓﺄﻋﻈﻢ اﻟﻨﺎﺱ ﺫﻟﻚ.
AWANNAN SHKARARNE (50) MU'AWIYA YABADA UMARNIN ADAUKE MINBARIN ANNABI (S.A.W) AMAYAR DASHI SHAM, ANA MOTSA MINBARIN KUWA SAI RANA TAKISFE, HAR TAKAI ANGA TAURARI SUN BAYYANA AWANNAN RANAR, SAI MUTANE SUKA GIRMAMA ABUNDA KE SHIRIN FARUWA.
wasu ruwayoyinma sun nuna cewa alokacin sai ABU HURAIRA da JABIR dan ABDULLAHI sukaje suka samu mu'awiyan sukace masa:
ﻳﺎ ﺃﻣﻴﺮ اﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ، ﻧﺬﻛﺮﻙ اﻟﻠﻪ ـ ﻋﺰ ﻭﺟﻞ ـ ﺃﻥ ﺗﻔﻌﻞ ﻫﺬا، ﻓﺈﻥ ﻫﺬا ﻻ ﻳﺼﺢ، ﺗﺨﺮﺝ ﻣﻨﺒﺮ ﺭﺳﻮﻝ اﻟﻠﻪ - ﺻﻠﻰ اﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ - ﻣﻦ ﻣﻮﺿﻊ ﻭﺿﻌﻪ،
YA shugaban muminai, muna hadaka da ALLAH akan kada ka aikata haka;domin hakan bai kyautuba kacire minbarin ANNABI s.a.w daga inda aka sanyashi.
kamar yanda ruwayar tanuna , bayan sun fada masa haka sai yafasa aikata hakan, amma dai saida yaqarawa minbarin matattakala shida.
BAYANI GAMEDA WANNAN RUWAYAR:
farko dai wannan ruwayar bata tana da matsala tabangaren sanadinta da mataninta:
1:BAN GAREN SANADI:
WANNAN ruwayar gabi dayanta da dukkan lafuzzanda tazo dasu duka sunzone tahanyar UMAR BN MUHAMMAD ALWAQIDIY:
SHI KUMA ALWAQIDY BASHI DA INGANCI AGURIN MALUMAN HADISI.
ABU HATIM ARRAZIY YA KAWO CIKIN ALJARHU WATTA'ADIL 8/20ZUWA 21,TARJAMA LAMBA TA 92 ABABIN MIMUN:
ﻧﺎ ﻋﺒﺪﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﻧﺎ ﻳﻮﻧﺲ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺄﻋﻠﻰ ﻗﺎﻝ: ﻛﺘﺐ ﺍﻟﻮﺍﻗﺪﻱ ﻛﺬﺑﺎ.
YAKAWO MAGANAR IMAMU AHMAD YACE: ﻛﺎﻥ ﺍﻟﻮﺍﻗﺪﻱ ﻳﻘﻠﺐ ﺍﻟﺄﺣﺎﺩﻳﺚ...
IS'HAK BIN RAHUYA YACE: NI AGURINA YANA CIKIN WADANDA SUKE KIRKIRAR HADISAI.
IBN MA'IN YACE: BA' A RUBUTA HADISAN WAQIDI.
ABU ZUR'A YACE:ALWAQIDY DA'IFINE.
DUBA: ALJARHU WATTA'ADIL.
HAKANAN MALAM DARAQUDNIY YA KAWOSHI CIKIN ﺍﻟﻀﻌﻔﺎﺀ ﻭﺍﻟﻤﺘﺮﻭﻛﻮﻥ JUZ'I NA 3, SHAFI NA 130, LAMBA TA 477.
ATAKAICE DAI WANNAN ILLAR SANADIN HADISIN KENAN.
MATANIN HADISIN KUWA:
YA NUNA CEWA MU'AWIYA YANA GABA DA MUTANEN MADINA.. WANNAN KUWA AFILI YAKE CEWA HAKAN QARYANE; IDAN MUKA DUBA ZAMUGA MUTANEN MADINA DA MU'AWIYA YABAIWA MUQAMI AMULKINSA SUNA DA YAWA.. DON GANIN HAKAN FILLA FILLA ADUBA AL ISABA 5/391.
SANNAN KUMA HADISIN YANUNA CEWA SABODA AN TABA MINBARINNE RANA TA KISFE.. MU DAI MUNSAN CEWA ANNABI (S.A.W) YA BAYYANA CEWA RANA DA WATA BASA KISFEWA SABODA MUTUWAR WANI KO RAYUWARSA, SU DAI KAWAI AYOYINE DAGA CIKIN AYOYIN UBANGIJI.
SANNAN MUN TABBATAR MU'AWIYA BAZAI TABA AIKATA HAKANBA ALHALI YA SAN ANNABI S.A.W YACE: TSAKANIN GIDA NA DA MINBARINA RAUDACE DA RAUDODIN ALJANNA.
ATAKAICE DAI WANNAN HADISIN BASHIDA INGANCI...
IDAN KUMA AKWAI MAI JA KAN HAKA, MUNA JIRAN HUJJA...
ZAMU CIGABA
BA ANAN TAKE BA!!!!!!!!!!!
NO:(8)
……………………………………………………………………………
SHIN ANNABI(S.A.W) YA BADA UMARNI YACE INDAI AKAGA MU'AWIYA R.A YA HAU MINBARINSA TO AKASHESHI?????
………………………………………………………………………
WANNAN MAGANAR IBN MUDAHHIR YA KAWO TA CIKIN MINHAJUNNADAMA, YACE ANNABI YACE:
ﺇﺫﺍ ﺭﺃﻳﺘﻢ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻋﻠﻰ ﻣﻨﺒﺮﻱ ﻓﺎﻗﺘﻠﻮﻩ
INDAI KUKAGA MU'AWIYA YA HAU MINBARINA TO KU KASHESHI.
……………………………………………………………………………
A RADDIN WANNAN DA'AWAR ZAN KAWO MANA AMSOSHINDA SHAIKUL ISLAM IBN TAIMIYYAH YABAYAR AKAN WANNAN MAGANAR, ZAN KAWO MAGANGANUN NASA ATAKAICE TARE DA DAN KARI KADAN, DON GANIN JAWABINNASA YANDA YAKE SAI KADUBA MINHAJUSSUNNAH 4/380.
1: wannan karyar da kuke cewa hadisine baya cikin litattafan musulunci sanannu, kuma ba kwa kawoshi da isnadi domin kada aduba ingancinsa; don haka kafin ku kafa hujja dashi sai ku kawo mana sanadinsa.
2: wannan maganar dakukace hadisice ibnul jauzi ya ambaceta cikin zantukan karya da ake cewa hadisine... duba : ALMAUDU'AT 2/42. don haka karyace kawai ake jinginawa ma'aiki.
3: wannan maganar da ace ya tabbata annabi ya fadeta to lallai kam da sahabbai sunyi gaggawar aikata haka, sakamon kasancewarsu basa jin tsoron zargin mai zargi indai aharkar ALLAH ne.
IBN KASIR YACE:
ﻭﻫﺬﺍ
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺬﺏ ﺑﻠﺎ ﺷﻚ ﻭﻟﻮ ﻛﺎﻥ ﺻﺤﻴﺤﺎ ﻟﺒﺎﺩﺭ ﺍﻟﺼﺤﺎﺑﺔ ﺇﻟى ﻓﻌﻞ ﺫﻟﻚ; ﻟﺄﻧﻬﻢ ﻛﺎﻧﻮا ﻟﺎ ﺗﺄﺧﺬﻫﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻮﻣﺔ ﻟﺎﺋﻢ.
wannan hadisin babu tantama kan cewa karyace kawai -aka dangantawa ma'aiki-; domin da ya tabbata annabi ya fadi hakan da sahabbai sunyi gaggawar aikata hakan; saboda su basa tsoron zargin mai zargi aharkar ALLAH.
duba: ALBIDAYA 1/434.
4: abunda zai kara tabbatar da cewa karya ce kawai , idan muka duba zamuga cewa bayan mu'awiya akwai wadanda suka hau minbarin tare kuma dacewa mu'awiya ya fisu alkhairi..
*anan sai muyi tambaya: menene hikimar cewa akashe mu'awiya idan yahau minbarin??
idan kukace saboda ku a gunku ai mu'awiya babu alkairi atare dashi sai muce: ai bayan mu'awiya akwai jama'arda suka hau minbarin kuma ya fisu alkhairi.
* idan kuma kukace ai saboda ya hau minbarinne kawai .. sai muce to ai indai hawa minbarin matsalane, to ya kamata suma wadanda suka hau minbarin bayansa suma akashesu, tunda dai abu iri daya suka yi.
sannan kuma wannan ya sabawa abunda yake sananne amusulunci saboda hawa minbari kawai baya sanyawa hukuncin kisa yahau mutum.
* idan kuma kukace ai saboda ya hau shugabanci alhalin bai cancantaba..
sai muce muku: kuna nufin kenan duk wanda yahau shugabanci alhalin bai cancanta ba hukuncinsa shine kisa???
lallai indai kukace haka kun fadi abunda yake karya; domin annabi yayi umarni da bin shugaba koda kuwa azzalumine, saidai idan yayi umarni da aikata sabo to anan babu zancen yimasa biyayya.
sannan tayaya annabi zaiyi umarni da barnar da barinta shine yafi alkairi??? tunda kuwa kashe shugaba zaizama abu mai sauki, indai akace ya halatta kashe shugabanda bai cancantaba, lallai da duk wanda yga dama sai yaje yakashe shugaba sannan yakafa dalili dacewa ai shugaban bai cancantabane shi yasa nakasheshi.. sannan kuma mai zakuce da wanda yakashe sayyidna ALIYYU r.a??? tunda shima zai iya cewa ai bai cancanta bane shi agunsa shi yasa yakasheshi??
lallai da mabarnata kuwa sun samu mafaka, koda yake babu mamaki don shi'a sun fadi haka..
ZAMU cigaba